'Ba nakasasshe sai kasasshe'
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Makahon da ya yi wa masu ido fintinkau

An haifi Allan Hennessy makaho dindim a Iraki, ya je London da danginsa bayan yakin tekun fasha. Amma bai amince cewa makanta wata nakasu ce a wajensa ba, Ya yi karatu a daya daga manyan jami'o'in duniya, Cambridge, inda kuma ya samu sakamako mai daraja ta farko.

Labarai masu alaka