kun san amfanin shayar da nonon uwa?
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Kun san amfanin shayar da nonon uwa?

Masana harkokoin lafiya sun bayyana cewa shayar da jariarai nonon uwa a farkon rayuwarsu shi ne gata na farko da za a yi musu ta fuskar lafiya da zarar sun iso duniya.

Labarai masu alaka