kawaye
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Shin abota na da tasiri kuwa a zamanin nan?

A makon da ya gabata ne aka yi bikin ranar abota ta duniya. Shin a ganinku abota na da tasiri kuwa a zamanin nan? Wadanne irin abokai gare ku?

BBC ta yi hira da wasu kawayen juna guda biyu da suke kawance tsawon shekara 20 ba tare da sun taba samun sabani ba.