Yadda mata 2000 suka shayar da yara a gaban jama'a
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Yadda mata 2000 suka shayar da yara a gaban jama'a

Iyaye matan sun shayar da jariransu duka lokaci guda ne domin nuna muhimmancin shayar da jarirai nonon uwa, a kasar Philipinnes.