'Ninkayar kilomita biyu nake kullum don zuwa aiki'
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

'Ninkayar kilomita biyu nake kullum don zuwa aiki'

A ko wacce rana, Benjamin David na hada kwamfutarsa da kayan sawarsa da takalmansa a wata jaka wacce ruwa ba ya ratsa ta, ya dinga ninkaya a cikin Kogin Isar da ke birnin Munich a kasar Jamus, har sai ya isa wajen aikinsa.