Matan Indiya na wallafa hotuna tsakar dare
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Me ya sa matan India ke wallafa hotuna tsakar dare?

Matan Indiya sun tsiri wata al'ada ta wallafa hotunansu a shafukan sada zumunta tsakar dare. Matan suna maida martani ga wani dan jam'iyya mai mulki da ya ce bai ga dalilin da zai sa mata su ringa fita tsakar dare ba.