Za a iya yi wa masu son koma PDP 'bulala'
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Za a iya yi wa masu son komawa PDP bulala – Tanimu

Tun bayan yanke hukunci a kan shugabancin PDP da kotun koli ta yi a Nigeria, jam'iyyar ta dukufa wajen maido da karfinta don komawa kan mulki.

To amma ko jam'iyyar za ta iya magance matsalar da ta shiga a nan kusa?

Ga abin da wani jigo a jam'iyyar Kabiru Tanimu Turaki ya shaida wa BBC.

Bidiyo: Yusuf Ibrahim Yakasai