Wanne bincike kuke so BBC ta yi muku kan yawan yajin aikin ASUU?

ASUU strike Hakkin mallakar hoto Getty Images
Image caption Duk lokacin da malaman jami'o'in kasar suka yi yajin aiki, dalibai na cikin wadanda suka fi shan wahala

Malaman jami'o'in Najeriya sun shiga yajin aikin sai baba ta gani. Wannan ba shi ne karo na farko da jami'o'i ke tafiya yajin aiki ba a kasar.

Me kuke son sani game da abin da ke yawan jawo yajin aikin Malaman Jami'o'i a kasar?

Mun daina karbar tambayoyi ta wannan shafin. Mun gode.