Ko jam'iyyar APC na cikin matsala?
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

APC: Me ya hana kaddamar da kwamitin amintattu?

Wasu 'yan kwamitin amintattun jam'iyyar APC mai mulki a Nigeria sun ce rashin kaddamar da kwamitin shekaru uku bayan kafa shi na nuna cewa jam'iyyar ba ta san abinda ya ke mata ciwo ba.

To sai dai jam'iyyar ta ce an rusa kwamitin kuma za a maye gurbinsa.