Bala'in zaftarewar laka da ya afkawa Saliyo
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Yadda bala'in zaftarewar laka da ya afkawa Saliyo

Fiye da mutum 300 ne suka mutu yayin da har yanzu ba a ji duriyar kusan mutum 600 ba, bayan da iftila'in zaftarewar laka ya afkawa birnin Freetown na Saliyo.