Me kuke son sani game da rikicin Amurka da Koriya Ta Arewa?

North Korea Hakkin mallakar hoto Getty Images
Image caption Gwaje-gwajen makami mai linzami da Koriya ta Arewa ta ke yi na cikin dalilan da suke janyo tashin hankali tsakanin Koriya ta Arewa

A baya-bayan nan ana samun karuwar yakin cacar-baka a tsakanin Shugaban Amurka Donald Trump da takwaran aikinsa na Koriya Ta Arewa Kim Jong-un, a kan batun gwajin makamai masu linzami.

Ana dai ganin wannan rikici yana iya ta'azzara har ya jawo yaki.

Me kuke so ku sani game da wannan takaddama? Sai ku aiko da tambayoyinku.

Mun daina karbar tambayoyi ta wannan shafin. Mun gode.

Labarai masu alaka