Ku saurari fassarar jawabin Buhari
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ku saurari fassarar jawabin Buhari

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya yi wa al'ummar kasar jawabi a safiyar ranar Litinin bayan ya kwashe fiye da wata uku yana jinya a kasar Birtaniya.

Labarai masu alaka