Ra'ayi: Mene ne matsayin addinin Musulunci game da sakin aure?
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi: Mene ne matsayin addinin Musulunci game da sakin aure?

Ranar Talatar nan ce kotun koli a Indiya ta zartar da hukuncin da ya hana wa Musulmin kasar yi wa matansu saki uku a tashi guda. Ko mene ne matsayin addinin Musulunci game da saki? Ya matsalar take a yankunanku? Ko akwai yiwuwar kafa irin wannan doka ta Indiya? Wasu daga cikin batutuwan da muka tattaunawa ke nan a filinmu na Ra'ayi Riga.