Me kuke son sani kan birnin Awamiya da 'yan Shia'a suka fi yawa a Saudiyya?

Masu fafutika sun ce sama da farar hula 20 da 'yan bindiga biyar ne suka mutu sakamakon rikicin da ake yi a garin Hakkin mallakar hoto REUTERS/FAISAL AL NASSER
Image caption Masu fafutika sun ce sama da farar hula 20 da 'yan bindiga biyar ne suka mutu sakamakon rikicin da ake yi a garin

Birnin Awamiya na Saudiyya shi ne garin da mafi yawan mazauna cikinsa mabiya Shi'a ne, sai dai a baya-bayan nan rahotanni ke nuna yadda ake ba-ta-kashi tsakanin mazauna garin da dakarun kasar.

Me kuke so ku sani game da wannan gari da kuma wainar da ake toyawa a cikinsa?

Mun daina karbar tambayoyi ta wannan shafin. Mun gode.

Labarai masu alaka