Ni ba karuwa ba ce-Hauwa Waraka
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Karuwai da 'yan kwaya suna girmama ni — Hauwa Waraka

Jarumar fina-finan Hausa Hauwa Waraka ta ce akwai lokutan da mata masu zaman kansu suke jinjina mata saboda abubuwan da take yi a fina-finai.

Ta shaida wa abokin aikinmu Nasidi Adamu Yahaya cewa tana yawan fitowa a mutuniyar banza ne saboda ta nunawa al'umma illar rashin kirki, ku latsa alamar lasifika da ke sama don kallon cikakkiyar hirar.