Kakannin da ke damben boxing a Afirka Ta Kudu
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Kun san tsofaffin matan da ke damben boxing a Afirka Ta Kudu?

Damben boxing wasa ne mai hatsarin gaske ba ma kamar wanda za ka yi shi da wadanda suka manyanta.

Amma a birnin Cosmo na Afrika Ta Kudu wani wajen motsa jiki na kokarin bai wa wasu tsofaffi horo kan yadda za su kare kansu a kokarinsu na inganta yadda suke motsa jikinsu.

Labarai masu alaka