Yadda ake koyawa maza yadda ake kayyade iyali
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Yadda ake koyawa maza yadda ake kayyade iyali a Nijar

Jamhiriyyar Nijar ce kasar da al'ummarta suka fi na ko ina yawan haihuwa a duniya, inda mace daya ke haifar fiye da 'ya'ya bakwai.

A wani kokari na rage yawan haihuwa a kasar ne aka samar da wata makarantar magidanta don wayar musu da kai a kan tsarin iyali.

Labarai masu alaka