EFCC na shirin tiso keyar Diezani
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

EFCC na shirin tiso keyar Diezani

Hukumar EFCC da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin Najeriya zagon kasa ta ce nan ba gaba kadan za ta sa gwamnatin Birtaniya ta tiso keyar tsohuwar ministar mai Diezani Allison Madueke, wacce ake zargi da wawure miliyoyin dala.

Labarai masu alaka