Kenya judgement: Reaction in Kisumu
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Kalli yadda 'yan adawar Kenya ke murnar samun nasara

Jama'a a garin Kisumu da ke yammacin kasar Kenya, wanda cibiyar 'yan adawa ce, sun kaure da murna bayan da kotun kolin kasar ta soke zaben shugaban kasa da aka yi a watan Agusta.

Labarai masu alaka