Ashe karnukan daji ma sun iya siyasa?
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Yadda karnuka ke isar da sako a siyasance

Ba mutane ne kadai ke dimokradiyya ba - an gano cewa karnukan daji na Afirka ma suna yi.

Masu bincike sun ce dabbobin na amfani da atishawa wajen kiran taro don daukar matakin sauya wani abu.