Mun yi kokari kan Nnamdi Kanu - Dalung

Ministan wasanni na Najeriya Solomon Dalung ya ce gwamnatin kasar za ta hukunta duk wanda ke da hannu a a hatsaniyar da kungiyar IPOB ke haddasawa.