'Yar arewacin Nigeria ta lashe gasar Komla Dumor ta BBC

'Yar arewacin Nigeria ta lashe gasar Komla Dumor ta BBC

Kun san wadda ta lashe gasar Komla Dumor ta BBC ta shekarar 2017?

Amina Yuguda 'yar asalin jihar Adamawa da ke arewacin Najeriya ce ta samu wannan nasara.

Kalli wannan bidiyon don sanin wace ce Amina.