ggsfgsg
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Kun san wurin da ake samun aljannah a duniya?

Daya daga wuraren da mahajjata ke fatan zuwa a idan suka je birnin Madina a kasar Saudiyya shi ne wani waje da ake cewa Rauda.

Wani waje ne a cikin masallacin Manzon Allah SAW wanda ya ke tsakanin gidansa da kuma mumbarinsa da yake huduba a zamaninsa.

Annabi Muhammad SAW ya ce wajen dausayi ne daga dausayin Aljanna, don haka mutane su ke kokawar shiga wajen domin yin sallah.

Karanta karin labarai masu kayatarwa

Labarai masu alaka