Zainab Bulkachuwa: Me ku ke son sani kan shugabar kotun daukaka kara ta Nigeria?

Zainab Bulkachuwa
Image caption Zainab Bulkachuwa ce macen da ta fara dare wannan mukami a Najeriya

Justice Zainab Bulkachuwa ita ce shugabar kotun daukaka kara ta Najeriya, kuma ita ce mace ta farko da ta rike wannan mukamin a kasar.

Me ku ke so ku sani game da ita, da tarihinta da gwagwarmayar da ta sha da kuma ayyukanta?

BBC Hausa za ta tuntubeta a madadinku don ta amsa tambayoyin naku.