An fara taro kan harkar noma a London
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

An fara taro kan harkar noma a London

A ranar Talata ne aka fara wani taro kan aikin noma a birnin Landan, wanda ofishin jakadancin Birtaniya da ke Najeria ya shirya.

Taron dai zai yi nazari a kan yadda masu zuba jari daga kasashen waje za su shiga a dama dasu a fannin ayyukan noma a Najeriya.

Gwamnan jihar Niger, Alhaji Abubakar Sani Bello na daga cikin wadanda ke halatar taron, kuma ya tattauna da Aliyu Abdullahi Tanko ya yin wata ziyara a ofishinmu dake Landan.

Labarai masu alaka