'Yadda wani ya taba min mama a bas'
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

'Yadda wani ya ci zarafina ta hanyar taba min jiki'

A ci gaba da kawo maku rahotanni kan shirin mata 100 na BBC, wannan mako muna dauke ne da rahotanni kan yadda ake cin zarafin mata a wuraren taron jama'a.

Mai gabatar da shirye-shiryen talabijin da rediyo Anita Nderu ta bayar da labarin yadda aka taba cin zarafinta a motar bas a Nairobi.

Ta na fatan labarinta zai taimaki wasu matan su fito su bayar da labarin irin yadda aka taba cin zarafinsu.

Labarai masu alaka