Yadda maza za su taimakawa matana da aka ciwa zarafi
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Yadda maza ke taimaka wa matan da aka ci zarafi

Wata cibiya mai suna Ujamaa Afirka a Kenya na horar da maza matasa hanyoyin da za su rika taimaka wa matan da ake ci zarafi, musamman ma a cikin motocin haya.