ffssss
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Kalli yadda Buhari ya tura jiragen yaki sassan Nigeria

Wannan bidiyon taswirar Najeriya ya nuna yadda gwamnatin Shugaba Buhari ta tura jiragen yaki sassan kasar tun shekarar 2015.