Yadda za ki gane alamomin sankarar mama
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Yadda za ki gane alamomin sankarar mama

A wani bangare na bikin wayar da kai dangane da sankarar mama da hukumar lafiya ta duniya WHO ta ware ake kuma gudanarwa a watan Oktoba, an tsara wannan fadakarwa domin wayar da kan mata da taimaka musu su fahimci alamomin sankarar mama.

Labarai masu alaka