'Na yi nadamar harbin da na yi a masallaci'
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Yadda rayuwata ta sauya bayan da na yi harbi a masallaci

Cikin bacin ran hare-haren da a kai a Paris a shekarar 2015, tsohon sojan ruwan Amurka Ted Hakey ya yi harbi a wani masallaci a kusa da gidansa a garin Connecticut.

Cike da nadama, ya yi kokarin gyara halinsa.