An yi wa masu karamin karfi gwajin cututtuka kyauta a Ghana

Yayin da harkokin kiwon lafiya a wasu kasashen Afirka ke fuskantar kalubale, wata kungiyar The Fatima Initiative ta yi gwajin cututtuka kyauta ga masu karamin karfi a birnin Accra na kasar Ghana

An yi wa masu karamin karfi gwajin hawan jini, ciwon suga da kuma cutar AIDS mai karya garkuwan jiki

Asalin hoton, The Fatima Initiative

Bayanan hoto,

An yi wa masu karamin karfi gwajin hawan jini, ciwon suga da kuma cutar AIDS mai karya garkuwan jiki

Asalin hoton, The Fatima Initiative

Bayanan hoto,

Mata da maza fiye da 200 ne aka yi musu gwajin

Asalin hoton, The Fatima Initiative

Bayanan hoto,

Wasu al'adu na Afirka na hana mata zuwa gwajin cututtuka.

Asalin hoton, The Fatima Initiative

Bayanan hoto,

Su ma kananan yara sun ci gajiyar gwajin cututtuka kyauta.

Asalin hoton, The Fatima Initiative

Bayanan hoto,

Harkokin Kiwon lafiya na fuskantar kalubale daban-daban a nahiyar Afirka.

Asalin hoton, The Fatima Initiative

Bayanan hoto,

Masu karamin karfi da dama a kasashen Afirka ba kasafai suke zuwa gwajin lafiyar su akai- akai ba.

Asalin hoton, The Fatima Initiative

Bayanan hoto,

Kungiyar The Fatima Initiative ta ce nan gaba za ta gudanar da gwajin cututtuka kyauta a Togo da Najeriya da kuma Jamhuriyar Benin.

Bayanan hoto,

Hadiza Kassim ita ce shugabar kungiyar, ta kuma kammala karatun kiwon lafiya a Amurka