Yadda sojoji suka ci zarafin mutanen Borno
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

'Yadda sojojin Nigeria suka kashe mijina a Maiduguri'

Kalli wani bidiyo da ke bayanin yadda wasu sojin Najeriya "suke cin zarafin" mutanen jihar Borno a arewa maso gabas wadanda yakin Boko Haram ya kassara rayuwarsu.

Wata mata ta tuna yadda mummunar ziyara da wasu sojojin Najeriya suka kai gidanta a tsakar dare.

Sai dai rundunar sojin Najeriya ta ce ba ta da masaniya kan faruwar lamarin.

Labarai masu alaka