Bayanin alkalin gasar Hikayata kan labaran da suka yi nasara

Bayanin daya daga cikin alkalan gasar Hikayata, Farfesa Ibrahim Malumfashi, kan labaran da suka yi nasara.