Sakataren kasuwanci Wilbur Ross na hulda da 'yan Rasha masu takunkumi

Wilbur Ross has played a key part in Donald Trump's business and political careers Hakkin mallakar hoto AFP
Image caption Wilbur Ross has played a key part in Donald Trump's business and political careers

Wani na kusa da Donald Trump na da huldar kasuwanci da wasu masu kusanci da shugaban Rasha Vladimir Putin da ke da takunkumin Amurka ga wuyensu.

Takardun harkokin kudi na Pradise Papers ne suka fallasa labarin.

Sakataren kasuwanci Wilbur Ross na da jari a cikin kamfanin sufurin jingin ruwa na Navigator Holdings.Abun da ke samar masa da miliyoyin daloli duk shekara ta fanin jigilar man fetur de iskar gas daga kamfanin makamashi na Rasha mai sunan Sibur.

Kakakin ma'aikatar kasuwanci ya sanar da cewa Mr Ross bai taba haduwa da wasu masu zuba jari ba 'yan kasar Rasha.

A dai 2014 ne Amurika ta kakabawa Crimea takunkumi.Kuma daga baya aka sakawa wasu da ake gani su na da halaka da maganar zaben shugaban kasar a Amurika.

Manya kamfanoni

WL Ross & Co, da Wilbur Ross ya kafa a 2011 kuma shi ne ke da kamfanin Navigator Holdings.

Lokacin da Trump ya sadu da Ross

Hakkin mallakar hoto Getty Images
Image caption Donald Trump at the Taj Mahal casino in 1990

A 1990 bayan ce-ce ku-cen hada-hadar kudi Donald Trump ya buda wani wurin caca .

Wilbur Rossya zama mamba a kamfanin Navigator a 2012 .

Labarai masu alaka