Kun san wajen da kurame ke sayar da abinci?

Duk wanda yake aiki a wannan wajen sayar da abincin a Tanzaniya kurma ana amfani da wani allon bango domin koyawa masu sayen abinci maganar kurame.

Manufar hakan dai itace samarwa kurame aikin yi.