Yaron da ya kware a daurawa mata gwaggwaro
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Yaron da ya kware a daura wa mata gwaggwaro a Lagos

Fatai yaro dan shekara 13 ya zama kwararren mai daurawa mata gwaggwaro a birnin Lagos da ke kudancin Najeriya.

Duk da cewa yana zuwa makarantar sakandare don neman ilimi, hakan bai hana shi samun lokacin yin sana'arsa ba.

Saboda kwarewarsa, har wasu jaruman fina-finan kudancin Najeriya yake daura wa gwaggwaro kamar Adunni Ade.

Labarai masu alaka