Kalli yadda ake kiwo a Benue duk dokar hana kiwo
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Nigeria: Yadda ake kiwo a Benue duk da sabuwar dokar hana kiwo

Dokar hana fita da dabbobi kiwo ta fara aiki ne ranar 1 ga watan Nuwambar 2017 a jihar Benue da ke tsakiyar Najeriya.

Sai dai kuma da BBC ta ziyarci Makurdi, babban birnin jihar, ta tarar da wasu makiyaya wadanda ba su fara bin dokar ba tukuna.

Ku latsa hoton bidiyo na sama domin sanin dalilin da ya sa har yanzu wadansu ba su fara amfani da sabuwar dokar ba.

Karanta karin labarai

Labarai masu alaka