Zimbabwe MPs cheer Mugabe resignation
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

'Yan majalisa sun barke da murna saboda saukar Mugabe

'Yan majalisar dokokin Zimbabwe sun barke da murna bayan da kakakinsu ya sanar da murabus din Shugaba Robert Mugabe daga kan mulki.

Hakan ne ya kawo karshen shekara 37 da ya shafe a kan karagar mulki.

Labarai masu alaka