Ra'ayi: Ko wanne darasi za a koya daga dambarwar siyasar Zimbabwe?
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi: Ko wanne darasi za a koya daga dambarwar siyasar Zimbabwe?

A wannan makon ne Shugaban Zimbabwe Robert Mugabe wanda ya shafe shekaru 37 a kan karagar mulki ya yi murabus. To shin hanyar da Mr Mugabe ya sauka za ta iya kasancewa wata sabuwar hanya ta kawar da Shugaban da ya kwashe shekaru ya na mulki a Afrika? Wane darasi ne kuma ya kamata sauran shugabannin nahiyar za su dauka game da abinda ya faru a Zimbabwe? Batutuwan da muka tattauna a filinmu na Ra'ayi Riga kenan.