Me zai faru idan aka fara yaki da Koriya tarewa?
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Me zai faru idan aka fara yaki da Koriya ta Arewa?

An jima ana kallon hadarin kaji tsakanin Amurka da kawayenta a bangare daya da kuma Koriya ta kudu a daya bangaren. Wasu kwararru sun yi hasashen mai zai faru idan aka fara gwabza yaki.

Labarai masu alaka