Buhari ya kawo canjin 'rigar mahaukaci'
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Buhari ya kawo canjin 'rigar mahaukaci'

Wani mazaunin birnin Kano da ke Najeriya ya shaida wa BBC cewa canjin da shugaban kasar Muhammadu Buhari ya samar irin na rigar mahaukaci ne.