Shugabannin duniya sun yi tir da Trump kan birnin Kudus

Shugabannin duniya sun yi tir da Trump kan birnin Kudus

Kasashen duniya ba su taba amincewa da ikon da Isra'ila ke son nuna wa kan Kudus ba, kuma dukkan kasashe sun bar ofisoshin jakadancinsu ne a birnin Tel Aviv.

Amma Amurka ita kadai tana son sauya alkiblarta kan hakan.

To ko ya ya kasashen duniya ke kallon hakan?