Daidai ne namiji ya yi mata hudu – Sheikh Kabir Gombe

Daidai ne namiji ya yi mata hudu – Sheikh Kabir Gombe

Babban sakataren kungiyar Jama'atu Izalatul Bid'ah Wa Iqamatus Sunnah (JIBWIS), Sheikh Kabiru Gombe, ya ce Allah ne ya halartawa maza su auri mata hudu.

Sheikh Kabiru Gombe ya bayyana hakan ne a yayin wata ziyara da ya kai wa BBC a ofishinmu da ke Landan kwanakin baya.

Malamin addinin ya ce a halin yanzu mata sun fi maza yawa a kusan dukkannin kasashen duniya.

Karanta wadansu karin labarai