Shugaban Amurka Donald Trump
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi Riga: Mene ne tasirin mai da Kudus babban birnin Israi'ila

A wannan makon ne Shugaban Kasar Amurka Donald Trump ya amince da birnin Kudus a matsayin babban birnin Isra'ila