Tottenham ta yi wa Stoke ruwan kwallaye

Tottenham ta sharara wa West Ham kwallaye Hakkin mallakar hoto Stu Forster
Image caption Tottenham ta sharara wa Stoke City kwallaye

Tottenham ta yi nasara a kan Stoke City bayan da ta sharara mata kwallaye biyar a ragarta, yayin da West Ham ta zura kwallo daya kacal inda aka tashi wasan 5-1.

Kungiyar ita ce ta biyar a teburin Firimiya da tazarar maki 15 tsakaninta da ta daya a teburin wato Manchester City.

Sakamakon sauran wasannin da aka buga a gasar a ranar Asabar

  • West Ham 1-0 Chelsea
  • Burnley 1-0 Watford
  • Crystal Palace 2-2 Bournemouth
  • Huddersfield 2-0 Brighton
  • Swansea 1-0 West Brom
  • Newcastle 2-3 Leicester City

Karanta wadansu karin labarai

Labarai masu alaka