Kuna da labarin da kuke so BBC ta bibiya? Ku karanta labarin nan

Idan ka/kina son yin tambaya kan wani abu domin BBC ta bincika, sai ka/ki cike wannan fom din.

Kada ku manta ku rubuta suna da imel dinku ta yadda za mu iya tuntubarku idan za mu amsa tambayar da kuka aiko.

Ba za mu sanar da kowa adireshinku na imel ba.

Za mu wallafa labaran da muka yi game da tambayar da kuka aiko a shafinmu na intanet da ke nan BBC da talabijin da rediyo da kuma shafukan sada zumunta.

Kazalika za mu nemi masu mu'amala da mu su auna tambayoyin da kuka turo kan mizani domin mu ga wadanda suka fi dacewa mu yi bincike a kansu.

Za mu wallafa yadda aka auna tambayoyin da mizanin da aka yi amfani da shi a shafin da muka buga labarin.

Sannan za a tambaye ka/ki ko kuna so a wallafa sunanku tare da tambayoyinku.

Idan kuna da tambaya kan bayananku za ku iya tuntubarmu a http://www.bbc.com/hausa/game-da-mu-37377092

BBC za ta ajiye bayananku na tsawon wata 12.

Sannan za ta kare sirrin bayananku, za kuma ta fitar da shi ne kawai idan bai sabawa ka'idojin manufar kare sirrin mutane da BBC ta tanada ba http://www.bbc.com/hausa/game-da-mu-37377090, inda za ta shigo da wani bangare na uku wanda shi ma ba zai bayyana sirrinku ba http://www.bbc.com/hausa/game-da-mu-37377090

Labarai masu alaka