Ana shan kwayoyi a Kano da Jigawa
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi Riga: Me ke janyo karuwar shaye-shayen kayen maye?

A Najeriya, ana cigaba da kuka kan yadda matsalar shan kayan maye ke karuwa a tsakanin al`umma.