Gasar Hikayata: Saurari labarin 'Sana'a Sa'a'
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Gasar Hikayata: Saurari labarin 'Sana'a Sa'a'

A wannan makon Sashen Hausa na BBC zai ci gaba da kawo maku karatun labaran da suka lashe gasar Hikayata ta 2017.

An karrama matan da suka ciri tuta a gasar yayin wani biki a Abuja, babban birnin Najeriya a cikin watan jiya.

Tafe muke da labarin da ya zo na uku, wato "Sana'a Sa'a", kamar yadda za ku ji daga bakin wadanda suka rubuta shi, Habiba Abubakar da Hindatu Sama'ila Nabame Argungu idan kuka latsa alamar lasifikar da ke jikin hotonta da ke sama.

Labarai masu alaka