Hotunan abin da ya faru a Afirka makon jiya

Zababbun hotunan abubuwan da suka faru a Afirka makon jiya:

Sabrina Simader of Kenya in action during the women"s Slalom of the Alpine Combined race of the FIS Alpine Skiing World Cup in St. Moritz, Switzerland, 08 December 2017. Hakkin mallakar hoto EPA
Image caption A ranar Asabar ne Sabrina Simerder ta kasar Kenya ta yi amfani da iska ta tashi sama lokacin da take wani wasan tsere a St Moritz da ke Switzerland
A Long March 3B rocket carrying Alcomsat-1, Algeria"s first telecommunications satellite, takes off at the Xichang Satellite Launch Center in Sichuan province, China December 11, 2017. Hakkin mallakar hoto Reuters
Image caption An kaddamar da wani tauraron dan Adam wanda ake amfani da shi wajen hanyoyin sadarwa a lardin Sichuan na kasar China ranar Litinin
Members of the Africa Diaspora Forum (ADF), civil society organisations, churches, trade unions and other coalitions wear chains and shout slogans during a demonstration against the slave trade and human trafficking in Libya on December 12, 2017 at the Union Buildings in Pretoria. Hakkin mallakar hoto AFP
Image caption Wadansu zanga-zanga a Afirka ta Kudu suka fito don nuna damuwarsu a kan rahoton da yake cewa ana sayer da 'yan ci rani a Libya a matsayin bayi, a ranar Talata
Migrants stand in a detention centre run by the interior ministry of Libya"s eastern-based government, in Benghazi, Libya, December 13, 2017. Hakkin mallakar hoto Reuters
Image caption Wasu 'yan ci rani da aka tsare a wata cibiya da ke birnin Benghazi na kasar Libya ranar Laraba
Malian migrants are transferred by bus to a temporary shelter upon their arrival in Bamako on December 13, 2017, after being repatriated from Libya by the IOM (International Organisation for the Migrations). Hakkin mallakar hoto AFP
Image caption Wadannan 'yan kasar Malin na cikin daruruwan 'yan ci ranin da aka taimaka wa raba su da Libya don mayar da su gidajensu a makonnin baya-bayan nan
Isabel Antonio, a 16-year-old singer and refugee from the Democratic Republic of Congo, poses for a portrait at Ipanema beach in Rio de Janeiro, Brazil on December 6, 2017. She lost her country and childhood in one of Africa"s most terrible wars, but Congolese refugee Isabel Antonio has won the hearts of millions of Brazilians with her performances on The Voice Brasil. Hakkin mallakar hoto AFP
Image caption An dauki hoton mawakiya Isabel Antonio mai shekara 16, kuma 'yar gudun hijirar Jamhuriyar Dimokaradiyyar Kongo a gabar tekun Ipanema da ke Rio de Janeiro a Brazil ranar Juma'a
Kenyan-Mexican actress Lupita Nyong"o poses on the red carpet during the world premiere of "Star Wars: The Last Jedi" at the Shrine Auditorium in Los Angeles, California, USA, 09 December 2017. Nyong"o plays the role of Maz Kanata in the film. Hakkin mallakar hoto EPA
Image caption A ranar Asabar ne aka dauki hoton jaruma Lupita Nyong a birnin California na kasar Amurka
Nigerian soprano Omo Bello rehearses in Lagos on December 8, 2017. A live performance of an aria from an Italian opera, sung by a professional soprano, isn"t a common sound in Nigeria"s bustling commercial and entertainment capital. But it"s not the strangest thing for the performer, Omo Bello. News of her appearance in Lagos has attracted a crowd, even it"s only for a short rehearsal. Hakkin mallakar hoto AFP
Image caption Mawakiya Soprano Omo Bello na yin waka a birnin Lagos da ke Najeriya
A woman shows how to use female condoms at a stand on December 8, 2017 in Abidjan, as part of the 19th ICASA conference (International Conference on AIDS and STIs in Africa). Hakkin mallakar hoto AFP
Image caption Wata mata lokacin da take nuna yadda ake amfani da kwaroron roba na mata a birnin Abidjan na kasar Ivory Coast ranar Juma'a
A stone sculptor at work along the highway to the Robert Mugabe International airport, Harare, Zimbabwe, 12 December 2017. Hakkin mallakar hoto EPA
Image caption Wani mutum yayin da yake goge gunkin da aka yi da dutse a Harare, babban birnin Zimbabwe ranar Talata
Soldiers of Tanzania People"s Defence Force (TPDF) stand beside the coffins of Tanzanian peacekeepers who were killed by by suspected Ugandan rebels, at the headquarters of Tanzania People"s Defence Force in Dar es Salaam on December 14, 2017. Hakkin mallakar hoto AFP
Image caption A ranar Alhamis ne dakarun tsaron Tanzaniya suka nuna alhininsu ga dakarun wanzar da zaman lafiya na Majalisar Dinkin Duniya da akai gawarsu birnin Dar es Salaam bayan da 'yan tawaye suka kashe su a Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo makon jiya
People wave Kenyan flags during the Independence Day ceremony, called Jamhuri Day ("Republic" in Swahili) at Kasarani stadium in Nairobi, Kenya, on December 12, 2017. Hakkin mallakar hoto AFP
Image caption Daya daga cikin dubban masu murna da zagayowar ranar samun 'yanci kan Kenya a birnin Nairobi ranar Talata
Senegal"s President Macky Sall (L) and Japan"s Prime Minister Shinzo Abe (R) exchange national soccer jerseys at the end of a joint press conference at the Prime Minister"s official residence in Tokyo, Japan, 13 December 2017. Hakkin mallakar hoto EPA
Image caption Shugaban kasar Senegal Macky Sall yayin da suka yi musayar riga 'kwallo mai dauke da sunansu da Firai ministan Japan Shinzo Abe a wani taro da aka yi a birnin Tokyo ranar Laraba
This handout photo taken on December 9, 2017 by the Nigerian State House shows Nigerian President Muhammadu Bihari walking on his farm in Daura, Katsina State. Hakkin mallakar hoto AFP
Image caption Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari y yin da ya kai ziyara gonarsa da ke mahaifarsa Daura ranar Asabar din makon jiya
In this handout image provided by the Spanish Royal Household Queen Letizia of Spain (2nd L) watches a performance during her visit on December 13, 2017 in Ziguinchor, Senegal Hakkin mallakar hoto EPA
Image caption Sarauniya Letizia ta Spaniya (ta biyu daga hagu) ke kallon wasan gargajiya a garin Ziguinchor da ke kudancin Senegal
Khoisan Chief SA (C), Khoisan community members Christian Martin (L) and Brendon Willings (R) talk as they camp during the 12th day, outside the South African government "Union Buildings", in Pretoria on December 12, 2017. They were previously refused to enter the buildings by officials who complained about their traditional dress. Hakkin mallakar hoto AFP
Image caption Wasu jagororin kabilar Khoisan da suka shafe mako biyu suna tafiya daga Port Elizabeth zuwa Pretoria don nuna bukatarsu ga gwamnati ta mayar da harshensu na hukuma

Hotuna daga Reuters AFP da kuma Getty Images

Labarai masu alaka