Gasar Hikayata: Saurari Labarin 'Ba Girin-girin ba'
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Gasar Hikayata: Saurari Labarin 'Garin Neman Gira'

A ci gaba da kawo muku karatun labaran da suka yi nasarar lashe gasar Hikayata ta bana, a wannan mako za mu fara kawo muku labarai goma sha biyun da alkalan gasar suka ce sun cancanci yabo.

Za kuma mu fara ne da labarin Garin Neman Gira na Na Rabi Ishaq Usman Dawakin Dakata, birnin Kano, Najeriya, wanda Badariyya Tijjani Kalarawi ta karanta.